ha_psa_tq_l2/86/01.txt

10 lines
335 B
Plaintext

[
{
"title": "Don menene Dauda ya roƙi Yahweh ya saurara kuma ya ji shi?",
"body": "Ya roƙi Yahweh ya saurara kuma yi ji domin Dauda talaka ne kuma tsanantacce."
},
{
"title": "Menene Dauda ya roki Allah yayi masa lokacin da ya yarda ya dogara ga Allah?",
"body": "Dauda ya roƙi Allah ya kare shi ya kuma ceci shi."
}
]