ha_psa_tq_l2/84/11.txt

18 lines
493 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene Yahweh Allah ga marubucin?",
"body": "Yahweh Allah shi ne rana da garkuwa."
},
{
"title": "Menene Yahweh zai bayar?",
"body": "Yahweh zai bada alheri da ɗaukaka."
},
{
"title": "Menene Yahweh bai hana masu tafiya cikin kirki ba?",
"body": "Yahweh bai hana wani abu mai ƙyau ga masu tafiya cikin kirki ba."
},
{
"title": "Menene yake faruwa da mutum da ya dogara ga Yahweh mai runduna?",
"body": "Mutum da ya dogara ga Yahweh mai albarka ne."
}
]