ha_psa_tq_l2/84/05.txt

10 lines
302 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene ke faruwa da mutum da ƙarfinsa na cikin Yahweh?",
"body": "Mutum da ƙarfinsa na cikin Yahweh mai albarka ne"
},
{
"title": "A ina ne masu albarka ke samun maɓulɓulan ruwa su sha? ",
"body": "Suna samun maɓulɓulan ruwa su sha cikin ratsawa zuwa kwarin hawaye."
}
]