ha_psa_tq_l2/42/03.txt

10 lines
317 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne hawayen maruɓucin ya zama mas?",
"body": "Hawayensa ya zama abincinsa dare da rana"
},
{
"title": "Mene ne maruɓucin yace a yi tunani a kai?",
"body": "Yace a yi tunani a kan yadda na tafi tare da taron mutane na jagorance su zuwa gidan Allah tare da muryar jin daɗi da yabo."
}
]