[
{
"title": "Wanne roko ne Dauda yayi wa Yahweh?",
"body": "Dauda ya roka domin ya zauna a gidan Yahweh dukkan kwanakin ransa, don ya dubi kyawun Yahweh, ya kuma yi nazari a haikali."
}
]