[
{
"title": "Mene ne Dauda yake rokan Yahweh domin damuwoyin zuciyarsa?",
"body": "Dauda yace Yahweh ya dubi nawayarsa da kuma wahalarsa, ya gafarta masa zunubansa, kuma ya dubi makiyansa gama suna masa kiyyaya mai zafi."
}
]