[
{
"title": "Ma wane ne Yahweh yake nuna amintaccen alkawarinsa?",
"body": "Yana nuna amintaccen alkawarinsa ga wanda ya zaba, ga Dauda da zuriyarsa har abada."
}
]