[
{
"title": "Mene ne Yahweh ya yi wahalallun mutane?",
"body": "Ya cece raunannun mutane."
},
"title": "Mene ne Yahweh yayi wa masu girmankai, da suka daga idanunsu?",
"body": "Ya kasƙantar da masu girman kai da suka daga idanunsu."
}
]