[
{
"title": "Mene ne marubuci zai ɗaga idanunsa ga?",
"body": "Marubuci ya ce zai ɗaga idanunsa ga duwatsu. "
},
"title": "Daga wurin wane ne marubuci yace taimakonsa zai zo?",
"body": "Marubuci yace taimakonsa zai zo daga Yahweh."
}
]