ha_psa_tq_l2/48/04.txt

6 lines
166 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne ya faru da sarkunan sun tattara kansu sun dubi Tsaunin Sihiyona?",
"body": "Sun yi mamaki, suka damu ƙwarai, sai suka wuce da sauri."
}
]