ha_psa_tq_l2/47/01.txt

6 lines
229 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne dukkan su za su tafa hannunwansu kuma suyi sowa ga Allah da muryar nasara?",
"body": "Za su yi tafi da kuma sowa domin Yahweh Maɗaukaki abin tsoro ne kuma sarki mai girma bisa dukkan duniya."
}
]