ha_psa_tq_l2/105/40.txt

10 lines
310 B
Plaintext

[
{
"title": "Da wane irin abinci ne Allah ya kosar da Isra'ilawa?",
"body": "Allah ya kosar da su da gurasa daga sama."
},
{
"title": "Wane alƙawarin mai tsarki ne Allah ya tuna a ransa game da Isra'ilawa?",
"body": "Allah ya tuna a ransa alƙawarin mai tsarki wanda yayi wa Ibrahim bawansa."
}
]