ha_psa_tq_l2/61/04.txt

10 lines
303 B
Plaintext

[
{
"title": "Ina ne Dauda zai zauna kuma ya dau mafaka?",
"body": "Dauda zai zauna a alfarwar Allah har abada kuma ya ɓoya a cikin inuwar fukafukin Allah."
},
{
"title": "Mene ne Allah yayi wa Dauda da ya ji alwashinsa?",
"body": "Allah ya bashi gãdon waɗanda suke darjanta sunansa."
}
]