ha_psa_tq_l2/61/01.txt

10 lines
259 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda ya roƙi Allah yayi masa?",
"body": "Dauda ya roƙi Allah ya ji kukansa, kuma ya ji addu'arsa"
},
{
"title": "Yaya Allah ya zama wa Dauda?",
"body": "Allah ya zama mafaka kuma hasumiya mai ƙarfi wa maƙiyan Dauda."
}
]