ha_psa_tq_l2/50/23.txt

6 lines
161 B
Plaintext

[
{
"title": "Ma wanene Allah zai nuna cetonsa?",
"body": "Allah zai nuna cetonsa ga duk wanda ya bada hadayan godiya kuma ya shirya hanyar da ta dace"
}
]