ha_psa_tq_l2/86/05.txt

14 lines
405 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene yake faruwa ga dukkan waɗanda ke kuka ga Ubangiji mai ƙyau?",
"body": "Ubangiji ya shirye ya gafarta kuma ya nuna jinƙai."
},
{
"title": "Wanene Dauda ya roƙa ya ji addu'arsa ya kuma ji muryar roƙonsa?",
"body": "Dauda ya roƙi Yahweh ya ji."
},
{
"title": "Menene Yahweh zai idan Dauda ya kira gare shi lokacin damuwa?",
"body": "Yahweh zai amsa wa Dauda."
}
]