ha_psa_tq_l2/86/03.txt

10 lines
296 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene Dauda ke nema lokacin da yayi kuka wa Ubangiji?",
"body": "Dauda ya roƙi Ubangiji yayi masa jinƙai."
},
{
"title": "Idan Dauda ya daga ruhun sa ga Ubangiji, menene yake roƙa daga wurin Ubangiji?",
"body": "Dauda ya roƙi Ubangiji ya sa bawansa yayi murna."
}
]