ha_psa_tq_l2/31/17.txt

10 lines
300 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda ya roƙi Allah kada ya faru da shi Dauda?",
"body": "Dauda ya roƙi Yahweh kada ya bari a wulakantar da shi."
},
{
"title": "Don mene ne za a sa harsuna masu ƙarya suyi shuru?",
"body": "Suna maganar gäba da mai adalci da renin girma da kuma tozartaswa."
}
]