ha_psa_tq_l2/107/08.txt

6 lines
163 B
Plaintext

[
{
"title": "Don me mutane zasu yabi Yahweh?",
"body": "Zasu yabi shi domin alƙawarin amincinsa domin kuma abubuwan ban mamki da yayi domin 'yan adam."
}
]