ha_psa_tq_l2/100/04.txt

10 lines
295 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya ya kamata mutane zasu shiga ƙofofin Yahweh da gidansa?",
"body": "Ya kamata su shiga ƙofofinsa sa godiya ku cikin gidansa da yabo."
},
{
"title": "Mene ne marubuci ya ce zai dawwama har abada?",
"body": "Yace alƙawarin amincin Yahweh zai dawwama har abada."
}
]