[
{
"title": "Do wane manufa ne Yahweh zai tattaro Isra'ila daga cikin al'ummai?",
"body": "Za ya tattaro su domin su ba da godiya ga sunansa mai tsarki su kuma yi ɗaukaka cikin yabbansa."
}
]