ha_psa_tq_l2/106/30.txt

6 lines
164 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne ya faru sa'ad da Fenihas ya tashi ya sa baki domin mutane?",
"body": "Sa'ad da Fenihas ya tashi ya sa bakin, annobar kuwa ta janye."
}
]