ha_psa_tq_l2/106/22.txt

6 lines
188 B
Plaintext

[
{
"title": "Don me ne Allah bai zartar da dokar hallakar da Isra'ilawa ba?",
"body": "Musa, zaɓaɓɓensa, ya shiga tsakaninsu da shi ya juya fushin Yahweh daga hallakar dasu,"
}
]