ha_psa_tq_l2/74/07.txt

10 lines
291 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne kuma sun yi a wuri mai tsarki?",
"body": "Sun kunna wa wurinka mai tsarki wuta, kuma sun tozarta wurin zaman ka, sun buga shi har ƙasa."
},
{
"title": "Mene ne maƙiya sun yi wa wurin taruwa?",
"body": "Sun ƙone dukkan wuraren taruwarka cikin ƙasar."
}
]