[
{
"title": "Mene ne zai faru idan Yahweh ya bada albarkansa mai ƙyau?",
"body": "Ƙasarsu zata bada amfanin gona."
},
"title": "Mene ne zai tafi kafin Yahweh kuma ya bada hanya wa sawayensa?",
"body": "Adalci zai tafi kafin Yahweh."
}
]