ha_psa_tq_l2/66/13.txt

10 lines
285 B
Plaintext

[
{
"title": "Da mene ne marubucin zai shiga gidan Allah?",
"body": "Zai zo gidan Allah ya konanne hadayu."
},
{
"title": "Mene ne marubucin zai ba wa Allah?",
"body": "Zai bada konanne hadayu kuma da dabbobi masu ƙiba, da ƙamshin raguna, kuma da bijjimai da awaki."
}
]