ha_psa_tq_l2/80/07.txt

10 lines
252 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene zai faru idan Allah mai runduna ya dawo da su kuma ya haskaka fuskarsa a kan su?",
"body": "Za a cece su."
},
{
"title": "Menene Allah mai runduna yayi wa kuranga daga Masar?",
"body": "Ya kori al'ummai ya dasa ta."
}
]