ha_psa_tq_l2/24/03.txt

6 lines
282 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane ne zai haura tudun Yahweh kuma ya tsaya a wurin tsarki na Yahweh?",
"body": "Waɗanda ke da hannunwa da zuciya mai tsabta, wanda basu fadar karya, kuma wadanda basu yin rantsuwa domin yin yaudara zasu haura tudun Yahweh kuma su tsaya a wuri mai tsarki."
}
]