[
{
"title": "Mene ne yakammata dukkan bayin Yahweh su yi?",
"body": "Ya kammata su zo, su albarkaci Yahweh, kuma su ɗaga hannunwansu zuwa wuri mai tsarki."
}
]