ha_psa_tq_l2/100/01.txt

10 lines
266 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane ne marubuci ya gayyata ya yi ihu da farinciki ga Yahweh?",
"body": "Ya gayace dukkan duniya ta yi ihu farinciki ga Yahweh."
},
{
"title": "Yaya ya kamata mutane su zo gaban Yahweh?",
"body": "Su zo gabansa da waƙoƙin farinciki. "
}
]