ha_psa_tq_l2/90/07.txt

6 lines
243 B
Plaintext

[
{
"title": "Don me ne an cinye 'yan Adam kuma an gigice su a cikin fushin Ubangiji?",
"body": "An cinye kuma an gigice su ne domin Ubangiji ya jejjera zunubansu gabansa, kuwa laifofinsu na ɓoye kuma kasa su a hasken gabansa suke."
}
]