ha_psa_tq_l2/34/10.txt

10 lines
271 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene Dauda ke cewa game da masu neman Yahweh?",
"body": "Wanda ke neman Yahweh ba za su rasa kowanne abu mai kyau ba."
},
{
"title": "Menene Dauda yake ce wa yara?",
"body": "Dauda yace, \"ku zo, ku ji kuma zan koya muku tsoron yahweh.\""
}
]