[
{
"title": "Menene Dauda ya roƙi Yahweh ya yi?",
"body": "Dauda ya roi Yahweh ya ji muryarsa, yayi masa jinkai, kuma ya amsa masa"
},
"title": "Menene zuciyar Dauda ke cewa game da Yahweh?",
"body": "Zuciyar Dauda ta ce \"nemi fuskarsa\""
}
]