ha_psa_tq_l2/109/11.txt

10 lines
320 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda ya roka ta faru da samuwa makiyansa?",
"body": "Dauda ya yi roko domin bãƙi su washe abin da makiyan ya ke samu."
},
{
"title": "Don me Dauda ya roka Yahweh Ubangijinsa ya yi mai kirki?",
"body": "Dauda ya roki Yahweh Ubangijinsa ya yi mai kirki domin albarkaci sunanYahweh"
}
]