ha_psa_tq_l2/73/08.txt

6 lines
175 B
Plaintext

[
{
"title": "Wanne abubuwa ne mugaye ke cewa?",
"body": "Su na ba'a, sun fada mugayen abubuwa, su na barazana da tashin hankali kuma su na maganan gäba da sammai."
}
]