ha_psa_tq_l2/73/01.txt

10 lines
293 B
Plaintext

[
{
"title": "Ma wane ne Allah na da alheri?",
"body": "Allah mai alheri ne ga Isra'ila, gare su da suke da tsabtar zuciya."
},
{
"title": "Don mene ne kafafun Asaf kusan zamewa?",
"body": "Ya kusa ya zame domin ya ji kishin masu girmankai sa'ad da na ga wadatar masu mugunta."
}
]