ha_psa_tq_l2/49/18.txt

18 lines
430 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaushe mutane ke yabon juna?",
"body": "Mutane na yabon waɗanda ke rayuwa don kansu."
},
{
"title": "Wurin wanene mai arziki zai je?",
"body": "Zai tafi zuwa tsarar ubanninsa."
},
{
"title": "Mene ne mai arziki da ubansa ba za su gani ba?",
"body": "Ba za su sake ganin haske ba."
},
{
"title": "Yaya mai wadata amma mara hikima ke kama da?",
"body": "Yana kamar dabbobi, dake lalacewa."
}
]