[
{
"title": "Menene Allah ya ce zai yi wa ƙahonnin mugaye kuma da na adalai?",
"body": "Zai yanke ƙahonnin mugaye ya kuma daga kahonnin adalai."
}
]