|
[
|
|
{
|
|
"title": "Menene Dauda ya tambayi Ubangiji yayi wa abokan gaban Dauda?",
|
|
"body": "Ya tambaye Ubangiji ya lalata su, kuma ya rikita harsunansu."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Me ake samu a tsakkiyar birnin?",
|
|
"body": "Zunubi, ɓarna da mugunta ake samu a tsakkiyar birnin."
|
|
}
|
|
] |