ha_psa_tq_l2/13/03.txt

18 lines
579 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya Dauda yake son Yahweh ya amsa masa addu'arsa?",
"body": "Ya roki Yahweh ya dube shi, ya amsa masa, kuma ya bashi haske ga idanuwansa."
},
{
"title": "Mene ne Dauda ke tsoro zai faru idan Yahweh bai amsa masa ba? ",
"body": "Dauda na tsoro zai yi barci cikin mutuwa."
},
{
"title": "Mene ne Dauda baya son abokan gabansa su fada a kansa?",
"body": "Baya so su ce sun yi nasara a kansa kuma sun yinjaye abokan gabansu."
},
{
"title": "Me zai faru idan an yi nasara a kan Dauda?",
"body": "Abokan gabansa za su murna saboda faduwarsa."
}
]