ha_psa_tq_l2/12/02.txt

14 lines
557 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya kowanne mutum yake magana da makwabcinsa?",
"body": "Kowane mutum na maganar banza wa makwabcinsa, kuma da maganar yaudarar leɓuna da kuma zuciya biyu."
},
{
"title": "Mene ne Dauda yake so Yahweh ya yi da lebuna masu yaudara?",
"body": "Dauda yana so Yahweh ya yanke dukkan lebe mai yaudara kuma harshe ya rika fadin manya abubuwa."
},
{
"title": "Wanne maganar yaudara ne wasu ke fada?",
"body": "Wasu sun ce, \"ta wurin harshenmu zamu yinjaya. sa'ad da lebunanmu suka yi magana, waye zai zama gwani a basanmu?\""
}
]