ha_psa_tq_l2/85/10.txt

10 lines
335 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne ya haɗu tare kuma ya sun yi sumba wa juna?",
"body": "Alƙawarin aminci da gaskiya sun haɗu tare; adalci da salama sun yi wa juna sumba."
},
{
"title": "Mene ne zai tsiro daga ƙasa kuma menene zai yi kallo daga sama?",
"body": "Gaskiya tana tsirowa daga ƙasa kuma adalci yana kallo daga sama."
}
]