ha_psa_tq_l2/84/11.txt

18 lines
497 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh Allah ga marubucin?",
"body": "Yahweh Allah shi ne rana da garkuwa."
},
{
"title": "Mene ne Yahweh zai bayar?",
"body": "Yahweh zai bada alheri da ɗaukaka."
},
{
"title": "Mene ne Yahweh bai hana masu tafiya cikin kirki ba?",
"body": "Yahweh bai hana wani abu mai ƙyau ga masu tafiya cikin kirki ba."
},
{
"title": "Mene ne yake faruwa da mutum da ya dogara ga Yahweh mai runduna?",
"body": "Mutum da ya dogara ga Yahweh mai albarka ne."
}
]