18 lines
618 B
Plaintext
18 lines
618 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Menene marubucin ya roƙi Allah mai runduna yayi wa kurangan?",
|
|
"body": "Allah mai runduna; ka juyo, ka duba daga sama kayi la'akari ka kula da wannan kuringar."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Wanene ya dasa kuringar kuma girmar da ita?",
|
|
"body": "Hannun Allah mai runduna na dama ya dasa itacen kuma ya sa reshen ta girma."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Menene yake faruwa da kuringar?",
|
|
"body": "Kuringar an ƙona kuma an sare shi ƙasa."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Menene marubucin yake so ya faru da maƙiyan Allah mai runduna?",
|
|
"body": "Marubucin yana so maƙiyan Allah mai runduna su hallaka saboda tsautawarsa."
|
|
}
|
|
] |