ha_psa_tq_l2/115/09.txt

6 lines
156 B
Plaintext

[
{
"title": "Don me ya kamata kowa da kowa su dogara ga Yahweh?",
"body": "Ya kamata su dogara ga Yahweh saboda shi ne taimakonsu da garkuwarsu."
}
]