ha_psa_tq_l2/128/01.txt

10 lines
365 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne ya kan faru da duk wanda ya girmama Yahweh kuma ya ke tafiya cikin hanyoyinsa? ",
"body": "Duk wanda ya girmama Yahweh kuma yake tafiya cikin hanyoyinsa mai albarka ne."
},
{
"title": "Mene ne marubuci ya ce zai faru da mutum wanda ke jin daɗin abin da hannuwansa suka wadatar?",
"body": "Mutum nan zai yi albarka da wadata."
}
]