ha_psa_tq_l2/124/06.txt

10 lines
278 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne mutanen suka yi bayan da Yahweh bai bar su a yayyage su da haƙoran abokan gãbansu?",
"body": "Mutanen sun albarƙaci Yahweh."
},
{
"title": "Mene ne kubcewar Isra'ilawa kamar?",
"body": "Kubcewarsu na kamar tsuntsu daga tarkon mafarauta."
}
]