ha_psa_tq_l2/95/06.txt

6 lines
228 B
Plaintext

[
{
"title": "Don me kowa sai ya yi sujada ta wurin durkusa kasa da kuma durkusa a gaban Yahweh?",
"body": "Kowa sai ya yi wa Yahweh sujada domin shine Allahnsu kuma su mutanen makiyayarsa ne da tumakin hannunsa kuma."
}
]