ha_psa_tq_l2/72/16.txt

10 lines
325 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene alamomin albarkun Allah a kan sarki?",
"body": "Alamomin albarkun sune isasshen hatsi, kuma mutanen birnin za su yalwata."
},
{
"title": "Har tsawon wane lokaci ne Suleman ya roƙa sunan sarki ya ɗore?",
"body": "Ya roƙa cewa sunan sarki ya ɗore har abada, kuma ya ci gaba kamar rana."
}
]