ha_psa_tq_l2/72/11.txt

6 lines
170 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene dukkan sarakuna da al'ummai za su yi a gaban sarkin?",
"body": "Dukkan sarakuna su rusuna a gabansa, kuma dukkan al'ummai su bauta masa. "
}
]